Bita game da mahimman abubuwa

Bita game da mahimman abubuwa

46
Bita game da mahimman abubuwa

Manzon Allah Tsira da Amincin Allah Su tabbata a gare shi ya ce
: ((DUK WANDA ALLAH YA YI NUFIN SHI DA ALKHAIRI, TO, SAI YA SANAR DA SHI ILIMIN ADDINI)) Bukhari da Muslim suka ruwaito
Za ka iya shiga wannan bitar domin sanin hukunce-hukuncen tsarki, kuma kyauta a ke yin ta.
Kwanakin Bitar:  Darasi 16 za a yi cikin kwanaki 16, za a samu ko wane darasi cikin video.
Hanyoyin rijistar a kwai sauƙi:
Za a yi rijista ta hanyar wannan shafi na gizo:
- Shiga zauren (group) Telegram na wannan bita ta hanyar wannan shafi na yanar gizo:Telegram - Apps on Google Play
- Kallon darussan wannan bita da koyan karatu a ciki
- Amsoshin jarabawar wannan bita ta hanyar shafi na yanar gizo a kan lokacin da a ka aje.
Karbar shahadar nasara a jarabawa daga shafin yanar gizo na:  "Fadha'ul Qanawaat"

Abin da Bitar za ta tattauna a kai (Maudu'i)